MAYAUDARI MAI WANKE GARORI YATONU

[] tijjaninusaiba200: ASIRIN WANI 

Wannan da kuke gani a hotunan wani gardi ne dayake kwalliya irinta yan mata yana wanke garori a social media
Me zakece gameda wannan Dan iskan?
 tijjaninusaiba200: Nifa tunda akace wanànan namiji ne ba mace ba na tsorata da Facebook Anya kuwa akwai mata a Facebook din , wannan ai ya kusa Kai shugabar ku kyau aishatu garko, gaskiya a group din Nan Banga mace da takai wannan Dan dauda kyau ba idan Kuma kina da ja to ki tura potanki a tantance,in Kuma ba walh duk yafi ku kyau da daukar wanka ba hassada

Post a Comment

Previous Post Next Post