SHAGWABA MA ABAR NEMA CE: Shagwa6a ga mace ado ce, domin tana Qara Soyayya.

SHAGWABA MA ABAR NEMA CE:
  
Shagwa6a ga mace ado ce, domin tana Qara Soyayya.
👉🏽Ki Mayar da mijinki abokinki.
*👉🏽Ki kasance kamar yarinya a wajensa.💃🏾
*👉🏽Haka kawai wataran ki ce ya goya ki*🙈
*👉🏽Idan ya na zaune kika *shigo wajansa kuna*
*had'a ido -ki murguda* *masa baki Kawai irin*
*yanda yara suke yi.*😏
*👉🏽Dunga yi masa tambayoyi irin na yara*
*👉🏽Haka kawai wataran* *ki ce masa yayi miki*
*kwalliya*🚶🏼
*👉🏽Wataran ma kice masa yayi miki tsifa*💆🏼
*👉🏽Haka kawai ki hau kan cinyarsa kiyi*
*kwanciyarki kamar wata yarinya*
*👉🏽Bashi littafi ki ce ya karanta miki*📖
*👉🏽Kawai ma kice masa yayi miki tatsuniya*🕷
*👉🏽In zai fita waje kama yi masa kukan*😘
*shagwa6a ki gani idan ba zai dawo ba*💃🏾 😅👉🏽 🏃🏼
*Kina masa magana a koda yaushe dunga*
*saka shagwa6a a ciki.*
*Saura kuma ki ce ke ba zaki iya ba,* *wai ke ai*
*yanzu babba ce. Kai kuma saura ayi maka*
*shagwa6a ka murtuke* *fuska ka ce kai ba ka*
*san sakarci*

*ALLAH YA BAKU DAMAR KWAREWA WAJEN IYA SHAGWABA MATA💃🏻.

Post a Comment

Previous Post Next Post