MAGANIN WARIN GABA ( FARJI ):

MAGANIN WARIN GABA ( FARJI ):

✐ ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban
mace yana wari.

✎ tafiya babu wando.

✎ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.

✎ dadewa a kan bayan gida (TOILET).

✎ rashin canza pant da wuri.
✎ yawaita cin danyar albasa.
✎ toshewar kofofin zumbutu na gaban mace 
✎ tsarki da ruwan sanyi.
✎ rashin aske gaba da dai sauransu.

✃MAGANI WANNAN CUTA ✁
✧ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
✦ ki dinga yawan canza wando a kullum kamar
✧ ki rage cin danyar albasa.
✦ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga
wanke gabanta da
» ganyen magarya/sabulun magarya
» bagaruwa
» farin almiski
✧ sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana
daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da
matsala.
✦ ta yawaita aske gabanta duk Sati 1 KO 2
Idan mace zata bin wa'yannan dokoki zata Samu
waraka daga cutar farji ( toilet infection )

⚑ TSAFTAR GABA ( FARJI ) ⚐
hanyoyin tsaftar gaba, yana bukata kulawa
kamar....
☓ tsafta.
☓ kamshi.
☓ matsi.
☓ dansi ( Ni'ima)
Wanna abubuwan Dana fada shine darajarki da
martabarki gurin mijinki kinsa KO ta Ina kin
gama.

Post a Comment

Previous Post Next Post