ALAMOMIN INFECTION NA MATA

ALAMOMIN INFECTION NA MATA

kaikayin gaba

Kurajen gaba

Fitar farin ruwa kamar ruwan awara me wari ko karni wani baya warin baya karnin

Daukewar sha'awa

Rikicewar al'ada

Jinzafi lokacin saduwa

Bushewar gaba wata ma idan miji ze sadu da ita se sunyi amfani da Vercelline 

Watama kwatakwata batasan meye Jin dadin saduwa ba 

Ciwon mara

Ciwon kafafu

Ciwon baya 

Masu fama da wannan muguwar matsala ta infection akwai  magani da yardar Allah me bukata sai a tuntubemu ta private

Post a Comment

Previous Post Next Post