MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA*ta rika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali Sau 4 a rana.*MATAR DA TAKE DA KURAJE*

*MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA*

ta rika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali Sau 4 a rana.

*MATAR DA TAKE DA KURAJE*

a gabanta ko take jin kaikayi a samu man tafarnuwa cikin karamin cokali sai ta matsa lemon tsami daya a cikin sannan ta rinka dan gwala da auguga tana shafawa a gabanta kwana 5 zata warke Insha ALLAH.

*TSARABA GA AMARE DA MASU NIYYAR AURE*

wannan wani hadine na musamman wanda ake bukata amare suyi.ko masu niyyar aure.

Da farko sai asamu tatacciyar zuma mai kyau a aje gefe daya sai asamu :

dabio (ajuwa).
garin hulba cokali 3.
sai asamu man habbatus sauda dan misra maikyau sai garin ridi cokali 5.

sai gyada itama cokali 5.

sai a hadesu wuri daya su hadu.sai arinka sha cokali 3 safe da yamma.

Ko kuma a samu dabino (ajuwa)a hada da nonon rakumi da garin alkama cokali 4.sai a hadasu wuri daya a damasu a rinka sha sau daya arana da daddare.

Kokuma a hada kwa-kwa da dabino maikyau arinkaci sau daya arana.

bayan nan sai a hada madara da kankana mai kyau amman kankanar za'a jajjagata sai a hadata da madara a rinka sha safe da yamma.

Duk wayannan sirrikan ingantattune.




Post a Comment

Previous Post Next Post