YANA MAGANCE CUTAR SANYIN MARA.Cutar sanyi Mara Dukkan ta ku jaraba gama ingantacce ne.

YANA MAGANCE CUTAR SANYIN MARA.
Cutar sanyi Mara Dukkan ta ku jaraba gama ingantacce ne.

Mansuratu Yahaya Asami kankana na naira  100 sai ayanyanka ta.
Tafarnuwa kunso 3 abare adandaka.
Tsamiya sili 8.
Citta guda 3.
Tumeric kurkur gada 4.
Ruwa pure water Leda 6.
Ganyan mangoru sili 7.
Sai atafasa sosai kana atace arinka Shan ruwan 1cup da safe kafin cin abinci haka ma da dare kafin akwanta barci.
Leda 6 kwana 3 kenan ,kana asake yin wani kamar sa.

Insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan matsalulin sanyi.

Post a Comment

Previous Post Next Post