Ingantaccen Matsi Mara Illa.Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana

Ingantaccen Matsi Mara Illa.

Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana

Matsi shine gaban mace ya matse ciki da waje,  ana so duk lokacin da mijinki zai kusanceki ya ji ki a matse, don haka nake baiwa yan uwa  mata akan kula da gabanki 
1- KANUN FARI:

kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.

2- LALLE

Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.

3- TSAKIN KUKA

Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.

4- KANUN FARI

Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.

5- FARIN MISKI

Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.

6- MAN ZAITUN

Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.

7- SASSAQEN BAURE

Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga

8- SAIWAR ZOGALE

Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa.

********

Agwada za'a dace insha Allah

Post a Comment

Previous Post Next Post