Abubuwa Da Yawa Ke Haifar wannan Yanayin da Hoton yanuna . Kuma ba kowanne lokaci bane yake Zama Larura .Dan Allah ai Sharin

Abubuwa Da Yawa Ke Haifar wannan Yanayin da Hoton yanuna . Kuma ba kowanne lokaci bane yake Zama Larura .

Dan Allah ai Sharin

1. Idan Mutum ya Samu Qiba , kuma ta sauka ze iya ganin Hakan , ba a Bukatar Shan Wani Magani Zuwa Lokaci Kadan agaba ze baje.
2. Idan mace ta Samu Juna biyu , bayan Haihuwarta zata iya ganin hakan, Shima ba a Bukatar Shan magani Ayi Hakuri ze bace agaba.

Shawara 

Aguji amfani da kowanne nau in Magani Kawai lalle se an ga wannan yanayi Yabata da Gaggawa za a iya samun Kuskuren da ze haifar da Matsalar data.

Ku danna bulun Rubutun dake kasa domin kasancewa tare da ni a shafina

Malama Juwairiyya Bintu Outhman

Post a Comment

Previous Post Next Post