ZOGALE IKON ALLAH - ZOGALE YAFI KAZA

ZOGALE IKON ALLAH -  ZOGALE YAFI KAZA 

Akwai sinadarai da yawa a cikin zogale. Zogale na da vitamins A, B, C, da D. Har kazalika tana da Potassium, Sodium da Calcium.

Magani: 

Zogale na magance sickle cell, Diabetes (ciwon suga) da Blood Pressure (hawan jini).

Yadda ake hada maganin:

Ku wanke ganyen zogale, ku yanka Karas da kukunba, da beetroot. Ku tapasa ruwa ko kuma ku sami ruwai mai tsabta kamar na kwalban pio wata. Sai ku hada ku markade su a blenda. Sai a tace ruwan ana sha. Toh wannan shine maganin sickle cell, diabetes da kuma blood pressure. 

Allah Ya sa mu dace. Amin 🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post