*♧・・■ ■ ■・・・ ■ ■ ■・・♧*
*☆ ZUBEWAR NONO ☆*
⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya
Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi.
〇・ hulba
〇・ alkama
〇・ gyada
〇・ ridi
〇・ danyar shinkafa
〇・ busasshe karas:
Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi:
*♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡*
tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .
づ・ albasa madaidaiciya
づ・ zuma
づ・ garin gero
づ・ madara:
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye
su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.