AMFANIN GANYEN BADO DA SAIWARSA DA FURENSA.

AMFANIN GANYEN BADO DA SAIWARSA DA FURENSA.

(1) Saiwar bado idan akayi garinta ana sha da madara tana kara ruwan maniyyi sannan tana maganche sanyi kowa kala.

(2) Sama da shekaru dubu ana amfanida furen bado  akasar Egypt ( Misra ) domin maganche matsaloliin saduwa da neman haihuwa.

(3) Anayin shayi da ganyen bado asa zuma asha sau biyu kullum domin kara karfin maza da karin niima ga mata. Yanada kayau mata da miji su rike wannan fatawa.

(4) Anayin shayi da furensa asa zuma cokali biyu kafin akwanta bacci yana kara ma mutum walwala da Nishadi.

(5) chin tsabar bado akai akai yana kara karfin kwakwalwa. 

(6) Ana daka garin ganyen bado akwaba da zuma arika shan cokali biyu da safe biyu da yamma tsawan wata biyu yana maganin ciwon hanta. 

(7) Mache mai fama da yawan Bari intasamu juna biyu tasamu saiwar bado ta wanke sosai tayo gari tarika zuba cokali daya cikin ruwan dumi zuma cokali daya tana sha sau biyu kullum Insha Allah zata samu lafiya.

(8) Mai fama da ciwon hauka ko falfadiya arika shayi da ganyen bado da ganyen doddoya ana sa zuma yanasha safe da yamma insha Allah zai warke hauka.

Mutane dadama na bukar ganin wannan post duk wanda Allah yasa Ya karanta yayi kokarin sharing dinsa ga Yanuwa. Domin karin bayani koneman wasu shawarwarin zuku iya nemanmu akoda yaushe.Da wannan WhatsApp number +2349031111839

Sani hanafari 📖✍️
Maganin gargajiya Daga jama'are
Medical herbal

Post a Comment

Previous Post Next Post