Idan Mace Nada Karancin Ruwan Mahaifa kuma aka Tsananta Juma'i, Aikace Aikace, Ko Yawan Tafiye Tafiye zai iya Haddasa Giccewar Da Acikin Mahaifa.

Idan Mace Nada Karancin Ruwan Mahaifa kuma aka Tsananta Juma'i, Aikace Aikace, Ko Yawan Tafiye Tafiye zai iya Haddasa Giccewar Da Acikin Mahaifa.

Shiyasa Wani Lokaci Ake Anfani da Wasu Dubarun Mu'amula bayan Ciki ya Tsufa ta Yanda za a Kaucewa Giccewar ciki.

Wasu Dabi'un da ake lokacin Mu'amula da Tsohon CIKI Basu Dace ba. 

Mata Masu CIKI ku Yawaita Shan Ruwa, Kayan Marmari, Tsaftar Muhalli, Abinci, Ruwa da kuma cin Wadataccen Abinci. 

Kushiga Gidan Sauro, Ku fito da Wata Sabuwar Soyayya Zuwa Garemu lokacin da cikin ku ya Tsufa mu Kuma mu Fasa Kawo Maku Kishiya, Malan Da Tsohuwar Zuma.....🤗🤗🤗

Post a Comment

Previous Post Next Post