KOKOMBA (CUCUMBER) GA MA'AURATA:AMFANI 12 GA MA'AURATA GAME DA KOKOMBA:MAZA

KOKOMBA (CUCUMBER)  GA MA'AURATA:

AMFANI 12 GA MA'AURATA GAME DA KOKOMBA:

MAZA

1-Cin Kokomba da Gyada Na kara karfin Mazakuta Sosai.

2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha 
Nasa a Dade Ana Fafatawa.

3- Cin Kokomba Ita Kadai Na.

Kara Kaurin Mazakuta
Kara Ruwan MazaKuta
Kara Tsayin Mazakuta

4-Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless)  Amarkada Asha 
Yana karamata
Girma 
Tsayi 
Babban Kai 
dadewa Anayi

5-Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki 
Yana kara Armashi da Nishadi

6-Cin Kokmba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1Yana
Kara Ruwan Maniyi
Mara Mata Girma
Kara Tsayin Lokaci Anayi

MATA

1-Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma 
Niima Zata Sauka  Sosai

2-A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado  1 Fiya Abare a cire kwallon Fiya a Markada a Tace a Sha
Maigida Zai Yaba Sosai

3-Cin Kokomba Guda  a Wuni 
na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kina Ci

4-Shan Ruwan Kokonber da Zuma
Zai Maida ke Kinfi Zuma

5-A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm

6-Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na  Gyara Nono da kara Girman Su.

Post a Comment

Previous Post Next Post