NEMAN HAIHUWA

NEMAN HAIHUWA

Duk Wanda Ko Wadda ke Neman Haihuwa Baikamata Yarika Amfani Da Bedi ( Neem ) Domin Asiwaki Ba.

Domin Yana Dauke Da Wasu Sunadarai Dasuke Rage karfin Wasu kwayoyin Halitta Dake Cikin Maniyyi (Sperm.)

Shiya Ake Amfani Da Neem Domin Herbal Family Planning.

Allah Kaba Masu Neman Haihuwa Haihuwa. Ameeen.

Mizai Hana Idan Ka Karanta Kayi Sharing Domin Munada Tabbachin Wannan Sako Zai Taimaki Alumma Dayawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post