ILLAR SHAN ABU MAI ZA ‘KI GA YARA (EFFECT OF HIGH SUGAR INTAKE TO CHILD)🍪🍩🍭🍫🍬

ILLAR SHAN ABU MAI ZA ‘KI GA YARA (EFFECT OF HIGH SUGAR INTAKE TO CHILD)🍪🍩🍭🍫🍬

Yawan shan abu mai za ‘ki ga yara yakan iya basu matsala ga lafiyar hakoransu tun suna yara.

Acikin kaso dari (100per)cassa’in da biyar (95per)na matsalar hakoran yara yana da alaka da yawan shan za’kin d suke yi.

Sauran kaso biyar (5per) kuma yana da alaka da rashin kula da lafiyar bakin nasu.

Mu raje bawa yaranmu abubuwa masu za ‘ki sannan mu kula da bakin nasu wajen goge shi, a kalla sau biyu a rana domin basu kariya ta yadda yaro zai taso da lafiyar hakoransa.

Muke kokarin ziyarar Asibitin hakori alokacin da yaro yakai shekara uku domin tabbatar da lafiyar hakoran sa✍️

Barkanmu da safiya 👏

CEO.Manbie Dental Clinic 🩺
Rdth.Bello Hayatu Umar (Manbie)

Post a Comment

Previous Post Next Post