MAHIMMAN ALAMOMI 5 DAKE NUNA KARANCIN RUWA BAKA SHAN ISASHSHEN RUWA
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
Gasu kmar haka;
1- RAGUWAR FITSARI (Reduce in urination).
A lafiyayyen mutum akalla akanyi fitsari sau 6 zuwa 7 arana (0.5ml per kg, per hour) so, daga lokacin da kaga ko kikaga kin koma fitsari sau 2 zuwa 3 arana wannan alamace dake nuna ba a shan isashshen ruwa kuma mutum akwai karancin ruwa jikinsa.
2- BUSHEWAR FATA (dry Skin)
Karancin ruwa ne kan gaba daga cikin abinda kan kawo haka, komi man da za'a shafa jimawa kadan za'a ta dan dada bushewa sai akula.
3- CIWON KAI (Headache)
Ciwon kan da akan jisa batare da zazzabi ko jin sauran wasu alamu ba kawai suddenly yake zuwa kuma ba migraine ba, to bai rasa nasa ba da karancin ruwa ajika.
4- BUSHEWAR BAKI (dry mouth)
Bayan vushewar fata awasu lokutan akanji miyau ya dauke abaki gaba daya wannan ma na daga alamun rashin isashshen ruwa ajika.
5- CANZAWAR LAUNIN FITSARI (Urine colouration changes)
Fitsarin lafiyaye mai isashshen ruwa ajika ya kamata ya zamo clear ko launin ya canza kadan amma ba sosai ba. Kamar yadda wannan hoton na kasa ya nuna launi hawa 3 na yadda fitsarin hydrated, dehydrated and extremely dehydrated yake.
SHAWARA
Adaure ake shan isashshen ruwa musamman lokacin da aka fitar da zufa sosai ko lokacin zafi koda kuwa ba'a jin kishi saboda jiki nason haka, kuma adaure da asuba in antashi yin sahur ake fara shan ruwa a emptyn cikin kafin cin abinci. Allah kara mana lafiya.
Ibrahim Y. YusIbrahim Y. YusufIbrahim Y. YusufIbrahim Y. YusufIbrahim Y. Yusuf