KOKOMBA GA MAAURATAAMFANI 12 GA MAAURATA GAME DA KOKOMBAMAZA

KOKOMBA GA MAAURATA

AMFANI 12 GA MAAURATA GAME DA KOKOMBA

MAZA
1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai

2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha 
Nasa a Dade Ana Fafatawa

3- Cin Kokomba Ita Kadai Na
Qara Kaurin Mazakuta
Qara Ruwan MazaKuta
Qara Tsayin Mazakuta

4-Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless)  Amarkada Asha 
Yana Qaramata
Girma 
Tsayi 
Babban Kai 
dadewa Anayi

5-Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki 
Yana Qara Armashi da Nishadi

6-Cin Kokmba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1Yana
Qara Ruwan Maniyi
Qara Mata Girma
Qara Tsayin Lokaci Anayi

MATA🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕

1-Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma 
Niima Zata Sauka  Sosai

2-A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado  1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha
Maigida Zai Yaba Sosai

3-Cin Kokomba Guda  a Wuni 
na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kana Ci

4-Shan Ruwan Kokonber da Zuma
Zai Maida ke Kinfi Zuma

5-A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm

6-Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na  Gyara Nono da Qara Girman Su

Izini ayiwa annabi salati

Post a Comment

Previous Post Next Post