MAGANIN QARIN NONO.Kusamu garin hulba da garin shammar da zuma seta rinka sa cokali dai dai na

MAGANIN QARIN NONO.

Kusamu  garin hulba da garin shammar da zuma  seta rinka sa cokali dai dai na kowannen su aruwan ta tafasa inta sauke seta tace  tasa  zumar nan tasha sekuma kasama man hulba kabataa inta gama shan wannan inzata kwanta  seta shapa man hulban anononta tasama  breziya me kamu tasa  insha indai ta jura wlhi zaka gode min amma sape  darana da yamma  ne  indai tanasan good result kapin nan da 4 month  din seta canza sekun godemin sbd  nayi amfani dashi nima lkcin befi saura 1 month bikinaba kuma yamin aiki kuma kaga shine beda wani side effect sema lafiya da ze qara.

Post a Comment

Previous Post Next Post