*═─✿ YADDA ANGO ZAI GYARA KANSA HAR ZUWA RANAR AURE═─✿*_•=_Duba da Korafe-Korafen da suke Zuwar Mana Sakamakon Mutum yayi Aure. Sai a wayi Gari Su Tsinci Kansu Cikin Babbar Matsala a daren Angwanci Wanda shine dare Mafi Mahimmanci a Wajen Ango da Amarya, Amma wannan Daren yakan zama Dare mafi Muni ga Amarya da Ango, Ko a wayi Gari a wannan dare ya Zama mafi Shigar da Damuwa a zukatan Mutane biyu (Ango da Amarya) da suka dauki Watanni ko Shekaru suna Farantawa Junansu._

_*═─✿ YADDA ANGO ZAI GYARA KANSA HAR ZUWA RANAR AURE═─✿*_

=
_Duba da Korafe-Korafen da suke Zuwar Mana Sakamakon Mutum yayi Aure. Sai a wayi Gari Su Tsinci Kansu Cikin Babbar Matsala a daren Angwanci Wanda shine dare Mafi Mahimmanci a Wajen Ango da Amarya, Amma wannan Daren yakan zama Dare mafi Muni ga Amarya da Ango, Ko a wayi Gari a wannan dare ya Zama mafi Shigar da Damuwa a zukatan Mutane biyu (Ango da Amarya) da suka dauki Watanni ko Shekaru suna Farantawa Junansu._ 

_Tin daga Ranar da suka zama masoya guda biyu suna Kokarin Farantawa Junansu, tin daga wannan Ranar da suka Hadu a Matsayin Masoyan Juna. Sai a wayi Gari a Daren Angwanci sun Rasa Duk wannan Farin ciki da yake Lullube dasu a baya. Sakamakon Amarya ta sami Angonta ba yadda ta so ta same shi ba._

_Ana Samun Wannan Matsalar, Sakamakon Rashin Samun Biyan Bukatar wannan Amaryar daga wajen Angonta._

_Wallahi Yana iya Faruwa Ango ya shiga dakin Amarya. Bayan Abokanansa sun Raka Shi. Idan sun tafi sun Barshi. Sai ya kasa yiwa Amarya komi, Zaiji Kamar Ma ba Namiji ba. Gabansa ya kasa ko Motsawa ko kuma ya wayi Gari Bashi da Wadataccen Ruwan Maniyyi Wanda hakan zai Iya kaishi ga Rashin Haihuwa ko kuma a wayi Gari ba zai Iya dadewa yana Iya Saduwa da Wannan Amaryar tasa ba. Minti biyar ko Goma ya Gama Ya Hakura. Wanda ba Mamaki Kuma Ita Daga Lokacin ne ma take Bukatar sa._

_Amma Kuma Babu Labari Sai dai Barci Ita Kuwa zata kwana idonta Biyu a cikin Damuwa da Bacin Rai._

_Wallahi Akwai wanda ya zo ya same Ni kamar zai yi Min Kuka Yana Gaya Min Matsalar da ya Fuskanta a daren Angwanci. Wai Amarya ma Fushi take yimasa. Anan ne na Zaunar da shi, na Bashi Kyakykawar Magana. Na Nuna masa cewar Daman ana iya Samun irin wannan Matsalar Na Nuna masa cewar ba fa ta kansa aka fara ba Anan Na Bashi Abubuwan da suka dace Tin daga wannan Ranar bai sake dawowa ba, Bayan Mun Hadu wani Lokaci Ya Nuna Min Cewar ae ga matsala ce ta Kawo shi Tinda babu wannan matsalar kuma shine bai dawo ba._

_Sabida haka Shi Wanda aka sanya Masa Ranar Aure Yana da kyau Ya Tuntubi masani ilimin magani da zasu hadashi yayi tsaf ,yasha magani kamar yadda amare sukeyi tun shaura wata 6 bikinsu ko wata 3, ka samu a hada maka Abubuwan da ake Bayarwa na Angwaye. Insha Allahu ba zaka Nemi Taimakon kowa ta wannan bangaren ba Sai dai Kawai ka Nemi Taimakon Allah._

_Sai dai Kuma yana Faruwa wani ya Baka Maganin Bature Sabida Haka  Kada ka Sake Wani ya Baka Magunguna irin na Bature. Sabida Illar da yake Haddasawa kamar Haka: Lalata Ido, Yawan ciwon Kai, Toshewar hanci, Kasala, Yoyon Fitsari,damuwa,fitsarin jini,Mantuwa da rudewa qaiqayin maqogwaro,bushewar baki,kuma duk wanda ya dade yana amfani dashi gabanda zai daina aiki._
_Sannan Amfanin sa a Jikin Mutum na Iya Wannan Lokacin ne Kawai._

_Shi Kuma Na Islamic Magani ne da yake Bin Jikin Mutum. Sabida Magani ne na itatuwa da kuma hade-haden Gargajiya Na Asali._

*_ABUBUWAN DA ANGO ZAI FARA KAFIN WATA 3_*

_1- ka samu habbatussauda, kustul Hindi, hulba, haltil, jinsen ka hadasu da  dan yawa Ka niqasu sai ka dinga shansa kullum a shayi kamar teaspoon sau 3 a rana ko Kuma kadinga dafa cokali 2 a shayi  kamar filas 1 kadinga Sha Kuma abin mahadin kada kasa suger sai dai mazar qwaila ko Zuma Mara hadi._

_2- zaka Fara amfani da Maganin sanyi Mai kyau da maganin basur kana Sha lokaci lokaci._

*_CIKAMAR DA TAKE SA QARFIN JIMA'I_*

_Akwai wasu abinci da idan akayi anfani dasu suna sa kuzari ga da namiji misali Kamar su: citta,barkono ayaba,salak,dabino,alaiyahu,albasa, wanan kamai dasu sukan abiinda kakeci idan kana Shirin aure da Bayan aurenka_

*_CIMAKAR DA TAKE QARA QARFIN MARAINA_*

_Gyada, Garin gero, yayan itaciya, man zaitun, gayyanyaki, wake, Kara's , dankalin hausa,yayan gurji da yayan kabewa da kwai  na kazar gida dss._

*_CIMAKAR DA TAKE QARA RUWAN MANIYYI_*

_Ayava ,tumatur,yayan kabewa,gyada da gyadar yarabawa, tafarnuwa, ja fake anfani da wadanan kafin aure da Kuma Bayan aurenka._

_*CIMAKAR DA TAKE DA JIN DADIN JIMA'I*_

_Citta Mai kwaya, ayaba, gyada, Zuma, lemon Zaki, kubewa dabino busasshe, aya, yayan kabewa dss._

*_ABUBUWAN DA ANGO ZAI BARI KOMA YADAINA SHA_*

_Suger, lemon kwalba Dana roba, Shan taba, shangiya, Duk wani nau'in lemo da aka sawa suger ko kafi suger, Dan zaqi, sweetener Duk sai ka barsu idan kanason ka Zama cikakken namji_

*_ABUBUWAN DA SUKE  SA RAUNIN AZKARI_*

_Ciwon zuciya, hawan jini, yawan kitse a jiki, kunburin maraina, Rashin samun bacci, qanqancewar maraina, ciwon suger, Shan suger, tunani da yawa dss, wannan matsaloli dana lissafa toh idan kasan kana dasu ka Fara Neman magani kafin aurenka_

_*AQARSHE*: ya Kamata lalai maza su tashi tsaye wajen gyara jikinsu kafin aure domin wannan matslaar tana da mutuqar hadari ga rayuwar aurenmu awanan zamanin domin Mata suna yin Sama da wata 6 suna gyara jikinsu da Shan magani kala kala na sanyi da samun nishadi shiyasa Idan baka gyara ba kana kallon matar zata fi qarfinka bazaka iya da ita ba sai dai kabarta cikin qunci da damuwa daga Haka Kuma tafa samin rauni da damuwa har ta Fara hango wani nimijin bakai ba._

_👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

 ☞  *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*
 ☞ *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*
☞ *_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*

☞ *_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
.
☞ _*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai  matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_

☞ _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
.
☞ _*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria*_

AKWAI HADIN ANGWAYE NA MUSAMMAN 


Post a Comment

Previous Post Next Post