banana milk 🥛 juice

*🥂🍌BANANA MILK JUICE🍌🥂*

  *🍸ABUBUWAN BUKATA🍸*

Ayaba
Dabino
Cinnamon
Madara
Ice cream(optional)
Kankara
Sugar ko zuma kadan
Vanilla flavour

 *YANDA ZAA HADA*
Zaa bare ayaba ayyanka dabino zaa cire kwallon awanke adan jikasa idan kuma sabone shikenan,sai a saka ablender azuba madara daidai yadda akeso sai ice cream da sugar in anaso in baa so asaka zuma inkuma sugar ne kadan zaa saka shima sai asaka flavour da cinnamon din kadan sai asaka kankara ablender din amarkadesu gaba daya inya markadu shikenan sai azuba ajug basai an tace ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post