kunun fulawa da Madara

YANDA AKE KUNUN FLOUR DA MADAMA CIKIN SAUKI BATARE DA ANYI BARNAN MADARA ba ROUND 1: abubuwan da ake bukata: flour, madara, sugar, flavourn gari ko na ruwa, dafarko zaki zuba ruwa atukunya daidai yanda kikeso sai kidaura akan wuta kirufe yatafasa kidama flourn ki acikin roba dan babba sai kidauko tafashen ruwan zafinnan kixuba akan kullun flourn nan kina juyawa ahankali kartayi gudaje sai kixuba sugar da garin madaran ki da flavour kadan kijuyata shikenan idm kinaso zaki iya gurxa kwakwanki kixuba akai. Anashan kunun nan da zafinsa ko kuma asaka a freege yayi sanyi asha dadi lfy

Post a Comment

Previous Post Next Post