salad din garigajiya

SALAD DIN GARGAJIYA
1-Salad
2-Tumatir
3-Albasa
4-Cucumber
5- Carrot 
6- Maggi 
7- Mai 
 Ki wanki salad k yanka tumatir d albasa a kai, k yanka cucumber 🍆 ki goga carrot ki xuba a kai, ko ki dafa ki yanka shi slice, ki barbada maggi da gishiri, kisa mai kadan ki jiya. Aci lpy👃na fara jin kamshi.

Post a Comment

Previous Post Next Post