*Glazed Doughnut *
By
*golden kitchen
Flour- 2cups
Sugar- half cup
Yeast-1 and half TS
Egg-1
Butter-2 tablespoon/half cup
Warm water
Da farko zaki tankade flour enki ki tankade t sosae sae ki zuba sugar sae ki zuba yeast sae kiyi mixing ensu bayan kin jujjuya sosae sae ki dakko qwai ki fasa sae ki dakko butter ki zuba a ciki sae kiyi mixing thoroughly sae ki zuba Ruwa mai zafi amma b sosae b kuma baa son yayi sanyi sannan baason yayi zafi saboda Zai kashe yeast din bayan kin kwaba ruwa Ruwa sae ki samu enda zakiyi kneading en s ki zuba tankadaddiyr flour a qasan sae ki zuba kwabin naki kiyi kneading en s sosae for like 30-40 minutes edn kinyi kneading en shi sosae zaki iya yin 20minutes after that sae ki dakko rubber kisa flour ki barbada sae kisa k ciki ki rufe da marfi ki samu warm wuri kisa shi ko a oven ko kisa masa bargo da yawa amma baa sawa a rana sbd idan kika s a rana zaeyi rising buh idan kina soyawa zae koma dats why better kisa shi a oven or bargo for like 30minutes.. sae ki dakko kiyi rolling en s depending on sizes en d kikeson doughnut enki buh a yadda akasan doughnut wann recipe en mai guda 6pcs ne amma edn kinyi kneading sosae zae baki 7pcs..sae ki zuba mai amma d dan yawa sbd suyar tayi kyau sae ki fara suya..
*Glazed part*
Madara-1 and half cup
Condensed milk
Water
D farko zaki zuba madara sae ki zuba condensed milk ki jujjuya amma kar yayi Ruwa sosae saboda zae rinqa drilling edn Ruwa yayi yawa soo sae kusa b da yawa b sae ku wanka hannu ku fara glazing sae ku rinqa s Ruwa a hannun ku sbd madarar kar y rinqa maqalewa a hannun ku sae kuyi decorating optional!
*other glazing method *
Whipped cream
Cold water
Idan kikayi mixing en su tare sosae sae ki zuba a piping bag sae kiyi glazing..decoration optional!
*golden kitchen*
Tags:
food