meat pie

*Meat Pie Recipe*
                             By
                     *golden kitchen
Flour -2cups
Yeast- 2tbls
Maggi star- 3
Salt-pinch
Onga green-1Ts
Butter-2tbls
Egg-1
Water
*Fillings*
Minced meat-half kilo 
Carrot 
Lawashin albasa 
Potato(optional)
Maggi -2
Salt-pinch
Oil
Water. 
 
   Da farko zaki tankade flour enki sae ki zuba a container sae ki dakko gishiri ki zuba ki dakko onga ki zuba ki dakko yeast ki zuba sae ki jujjuya su gaba daya bayan kin juya sosae sae ki dakko butter kisa ki jujjuya t sae ki fasa qwai ki zuba ruwa sae ki kwaba amma kar yayi qarfi sosae sannan kuma kar yayi ruwa sae ki ajiye agefe.... sae ki dakko minced meat enki wato niqaqqen nama sae ki zuba a pan sae ki zuba Ruwa bayan y dan fara dafuwa ruwan y dan tsotse sae ki zuba salt,maggi,carrot,lawashin albasa sae kuma d faffan dankalin turarawa amma shi raayi ne sae ki jujjuya bayan minti biyu ruwan y tsotse sae ki zuba mai kiyita juyawa har sae komi y soyu..sae ki juye a faranti y dan sha iska sae ki dakko kwabin nn ki dakko meat pie cutter enki edn kuma dannewa zaki d cokali mai yatsu sae ki dakko.. ki dakko mucuya sae ki gutsuri kwabin daedae yadda kikeso sae ki murza bayan kin fakada shi sae ki zuba fillings enki sae ki danne shi ki tabbatr ko ina y rufu sbd edn kinzo suya kar y bude..bayan kin gama gaba daya sae ki dakko kaskon ki sae ki zuba mai edn yayi zafi sae ki fara suya..

Post a Comment

Previous Post Next Post