https://chat.whatsapp.com/DAC78HW1A3u50YxYd0MOw5
Gullisuwa
Madarar gari
Sugar
Mai
Ruwa
Dafarko zaki samu kwanan ni ko roba mai tsabta sai ki kawo maderar ki ki xuba inxakiyi kamar ta kwata daya zakisa sugar gwangwani biyu da rabi Sai ki dauko ruwanki masu dumi ki zuba dankadan kina xuba kina motsawa kwabin da tauri zaki yishi sai ki kawo plate kishafa ma hannu ki mai yadda zakiji dadin loliyawa inkin gama sai ki aza manki saman wuta basai yayi mugun zafinna fa sai kita zubawa bata san wuta sosai kina debewa har ki gama
NOTE
Gullisuwa ba,a motswa saidai ki samu wani abu duk wacce kiga tayi ki juya ta amma inkina motsawa dagargajewa zatayi.
Sana batasan wuta dayawa inba hakaba zata kon
Sana gullisuwa akwai riba sosai gaskiya
Tags:
food