Awaran Indomie.
~indomie~mai~kwai~taruhu~Albasa~maggi~gishiri~curry~ledar.
method;
Zaki dora ruwa in ya tafasa seki xuba indomien ki dan tafassta, se ki tace, amma in kin tace, kar ki daurayeta.
Se kisamu kwano.me fadi, ki fasa kwai A ciki,se ki kawo jajjagagen taruhu d Albassn ki ki xuba,se ki kawo maggi,gishiri curry ki.xiba aciki, ki kada kwan, Se ki kawo indomien ki xuba akai.ki jujjuya, se ki daddaura.A ledar laman Alala. Bayan kingama se ki dafata kamar Alala in ta dahu xakiga tafara saka jikinta, se ki sauke ki kunce tasha iska seki yayyanka. Zaki fasa kwai, kisamas maggi, citta, curry ki.kada se kidinka tsomawa a kwan kina soyawa. Aci dadi lfy.
✍✍
Tags:
food