lemun Shinkafa da lemun tsami

LEMUN SHINKAFA DA LEMUN TSAMI
*KAYAN HAD'I
1) Shinkafa kad'an
2) lemun tsami (6)
3) Cuitta da Mant
4) Sukari
5) Flabour
*Melange
 
yadda Ake Hadawa
 
Uwar gida ki nemi Shinfarki ba mai yawa ba ki wanke ki dakata a turmi wanda ba'a dakan kayan miya a cikinshi ki dakata tayi gari ki kwashe a guri mai kyau ki zuba ruwa ki damata ki tace, ki dauko d'anyar cittarki da mant ki dakasu ko ki goge su, ki yanka lemun tsamin ki matse ruwansa ki zuba cikin shinkafarda kika tace itama cittar ki taceta ki zuba ruwan cikin ruwan tataciyar Shinkafa ki saka kayan kamshi Flabour da sukari ki gaurayasu saiki saka a firjin yayi sanyi, asha lafiyaaaaaaa....._

Post a Comment

Previous Post Next Post