danwake

*DAN WAKE Gloden KITCHENπŸ‘¨πŸΎ‍πŸ³πŸ‘©πŸΎ‍🍳🍜πŸ₯£πŸ²πŸ›πŸ*

Abubuwan buqataπŸ‘‡πŸΎ
Fulawa
Garin kuka (garin miyar kadi said by Sokoto ppl)
Kanwa
Farin yaji
Maggi star
Soyayyen man gyada

Zaki rarake fulawar a mazubi mai fadi ,a zuba garin kuka tare da kanwa Sai a cakuda domin su hade jikinsu. Sai a zuba ruwa akai a dama kada yayi gudaji aciki kuma kada yayi ruwa sosai ,da Dan tauri ake kwabin. Already kin Dora ruwa kan wuta,idan sun tafasa Sai kina diban kwabin ana nasawa a ruwan da ke kan wuta (kamar yanda ake nashin KOSAI a ruwan mai)... Ana buqatan a saka masa wuta a daidai lokacin da ake nasawar hakan zai bashi damar saurin tasowa a sama saboda ba a so a barshi ya kwanta a kasan tukunyar.... Idan kin gama nasawar Sai a juya domin su warware ya kuma kasara dahuwa. Za a gan sun taso a saman ruwan,hakan yana nuna alamar Danwaken ya gama dahuwa Sai a Nemo ruwa a wani mazubi a kwashe Danwaken a mayar a wannan ruwan,shikenan Sai ci...

Za a iya cin sa da mai da yaji,ko sauce,har da coslow ma za a iya cinsa....

*✍🏾 Gloden kitchen 

Post a Comment

Previous Post Next Post