fruit salad

Fruit salad
ABUBUWAN BUKATA 

Apple ja 
Apple green
Gwanda
Kankana 
Mangoro
Kwakwa
Abarba
Ayaba
Lemon zaki
Lemon tsami 
Suger
YADDA ZAKI HADA 
dafarko zaki zuba sugar ah mazubi kizuba mishi ruwa ki ajeyi

Saiki dauko Apply ja ki yanka 
Ki dauko green ki yanka
Ki dauko kankana ki yanka 
Ki dauko gwanda ki yanka 
Ki dauko abarba ki yanka
Ki dauko mangoro ki yanka 
Saiki gurza kwakwa manya kokuma in yankata
Ki dauko lemo ki bare bawo ki fidda shi sala sala 
Saiki yanka Ayaba ki matsa lemon tsami sabida kada tayi baki 

Saiki samu mazubi kijuye su gaba daya Amma banda Ayaba saiki jujjuya saiki dauko sugar dakika jika saiki zuba bisa saiki dora ayaba itama kiadan zuba kadan saiki dauka kisaka ah firjin idan babu kizuba kankara ciki 

Note zaki iya saka madara idan kina bukata Aci dadi lfy 
 
Mr's Engr umar Ce 😍 bye bye bye

Post a Comment

Previous Post Next Post