special

Assalamu Alaikum yan uwana mata
 Ina masu bukatar koyon special spices.me kamshi da dadi Tom ni Shalelen Call Mæh Shalelen Mijinta nashirya domin koya muku wa innann Abubuwa kamar su 
Spice na Abinci 
Spice na Shayi 
Spice na juice
Spice na miyan kuka da myan kubewa 
Spice na miyan ganye
Duka zan koyar kuma bawai type kawai zan mukuma zan tura muku hotunan kayan daxaki siyo kuma zan tura vedio dalla dalla wanda nice nayishi bawai daukowa nayiba 
Sannan gaba dayan kayan bukata zakiga hotonsu da sunan su ah hausane da kuma turance wannan spice din idan kika iya kinsamu sanaa idan kuma nagida ne kin huta siya 

Sann bayan Angama zan koyar da wa innan Abubuwa sukuma tukui cine domin karuwar mata yan uwana gasunan kamAssalamu Alaikum sisters 
ina masu bukatar Abincin su yabada kala kala yayi kyau sosai abangaran Abinci kixama number one kizama shalele abangaran girki to ga sabon spice dinmu damuka sabon shigowa 2023 mai suna special spice indai bangaran  girki ne baki da wata matsala domin spice dinmu yanada matukar kyau ga kamshi ga saka Abinci yayi kala me kyau yar uwa spice dinmu idan kika sashi ah Abinci tamkar kinsa kifi ko nama kedai kada kibari abaki labari idan kina Amfani dashi baruwanki da Amfani da curry domin spice dinmu hade yake da curry komi munsa Aciki kedai kinemi naki yar uwa nasan idan kikayi Amfani dashi zaki sake siye domin bama siyar da kayan banza domin muna bukatar Asake siye wlh kiyi Amfani da wnn spice din indai bangaran 
1 kamshin Abinci 🍜
2 Bada kala ah Abinci 🍜
3 dadin Abinci 🍜
4 zakiji tamkar kinsa nama ko kifi aciki🍜

Muna siyar da babban roba 1200,dubu daya da dari biyu 
Karamin roba 600 dari shida 

Idan kika siya babban roba sai yakai kusan 2month dan gaskiya yafi one month  kina Amfani dashi  cokali daya ya ishi girkin ki domin kayan hadinshi masu inganci ne 🍜

Muna Aikawa ko ina 

Zamfara inada sako gurin wata sister na idan kina bukata zan saka miki ki huta biyan kudin mota kije ki amsa gurinta 👌

Kano nanma inada sako gurin wata Antyna idan kina bukata zan saka miki kihuta biyan kudin mota kije ki amsa gurinta 👌
 
Kaduna  nanma akwai sako gurin wata sister na idan kina bukata zan saka miki kihuta biyan kudin mota kije ki amsa gurinta 👌

Zariya nanama Akwai sako gurin gurin wata sister na idan kina bukata zan saka miki kihuta biyan kudin mota kije ki amsa gurinta 👌

New Special spice siyan nagari maida kudi gida 👌👌👌bangaren gyaran girki kinemi naki 🍱


Post a Comment

Previous Post Next Post