YADDA ZAKIYI GYARAN FARJI A LOKACIN AL'ADA🥳🏃‍♀️👙🥳*

*YADDA ZAKIYI GYARAN FARJI A LOKACIN AL'ADA🥳🏃‍♀️👙🥳*

lokacin al'ada lokacin ne da mace zata tsaya ta kula ta ga
cewa bata sakin jikinta kamar lokuta da bata al'ada ba,☹️
musamman ma budurwa wacce bata taba aure ba, har
itama matar auren wacce ta San ciwon kanta, kuma bata
son taga miji yayi watsi da ita da wuri ko yana tunanin
Karin aure da wuri, to sai ki tsaya ki maida hankali wajen
kulawa da jikinki a lokacin al'ada da kuma haihuwa,☹️
saboda ita mace a duk lokacin da take cikin al'ada to a
wannan lokacin jikinta budewa yake yi, shi yasa idan mace
na cikin al'ada idan akwai manya a kusa, sai su rinka
hanata daukan abu mai nauyi
Bokiti da kuma tsalle-tsalle ko kazar-kazar saboda
wannan lokacin jikinta a bude yake.☹️
Idan ko tana wannan kazar-kazar din to dukkanin jikinta
budewa yake yi.
Don haka idan budurwa tayi aure kuma ta kasance mai irin
wannan dabi'a shine sai ki ga an sami matsala da miji
yana zarginta da ko tana yawan banza tunda bai samata a
matsayin wacce bata taba aure ba.☹️
Nan kuwa ba haka bane, yawan tsalle-tsalle ne ya jawo a
ya yin al'ada.
Idan kuma matar aure ce to sai kaga jikinta ya sake
budewa, idan ta gama al'ada ta koma turaka sai ki samu
maigida bai damu da ya rikka waiwayarta ba saboda a
madadin jikinta ya matse a a sai ma ya Kara budewa da
yayi.
*DON HAKA IDAN HAR KINA CIKIN AL'ADA YA KAMATA☹️☹️*
Ki kula da irin zaman da Zaki yi da tafiya ki kuma kiyaye da
daukan abu mai nauyi.
*▼ YADDA ZAKI GYARA ▼*
ya zama dole ki kula da wanke mafi karanci a Rana sau
biyu wato safe da yamma.
Sannan wanka da sabulun mai kamshi da kuma ruwan
dumi tare da sabulun tsarki na DR.fadeela, sai kuma ki shafa mai mai kamshi ki saka turare mysamman musk dahara surati..
mai kamshi sannan a koda yaushe ki rinka yawan canja pad
din da ke jikinki saboda shi jini ya danganta, wani yana
karni wani babu wani ma wari yake.....don haka sai kinjure amfani da sabulun danake sarrafa da kaina don samun qamshi da matsi da korar kwayoyin cuta

Post a Comment

Previous Post Next Post