Masa

➖➖Assalamu Alaikum ➖➖➖
    
   Barkan mu da wnn lokaci 

↔↔Spinach egg sauce↔↔

ABUBWAN BUKATA
1.Spinach Alayyahu
2. Tattasai 
3.Albasa
4.Tarugu
5.egg kwai 
6.oil mai 
7.maggi and gishiri
8.curry 
▶▶YADDA ZAKI HADA ◀◀
dafarko zaki wanke Alayyahu ki yakashi yanka me kyau saiki Ajiye agefe saiki samu tukunya ki dora awuta kixuba Alayyahu da gishiri kadan ki turarashi saiki sauke ki gyara kayan miya tattasai da tarugu da Albasa saiki jajjaga saiki maida tukunya awuta saiki zuba mai kadan saiki xuba kayan miyan da kika  jajjaga kizuba maggi da curry da sauran kayan kamshi idan kayan miyan suka dan soyu saiki zuba Alayyahun da kika riga kika turara Aciki  bayan kinxuba ki jujjuya su su hade sosai saiki fasa kwai ki kada kijuye Aciki shima ki juya su hade sosai idan suka gama soyuwa saiki sauke 

Bashi da wahala wnn kuma zaki iyaci da farar shinkfa kokuma doya kokuma dankali kuma zakj iya zuba ishashshan kwai ya danganta daga yadda kikeso 

Nabarku lfy 🚶🚶Mrs Ameenu CE
Bye bye bye 
Aragemun nawa sainazo

Post a Comment

Previous Post Next Post