kunun Madara

*KUNUN MADARA BY Gloden kitchen 
Abubuwan hadawa👇🏾
Madarar gari kofi1 da rabi
Kofi3 na ruwa
Sugar/condensed milk
Za a hade Madarar da ruwan a juya su hade jikinsu,a tace Sai a saka #mahamsa Sai a saka sugar ko kuma condensed milk a juya a a Dan Rage kadan a wani mazubi daban a jiye gefe daya,sai a saka cardamon 2,cinnamon stick1 a ajiye shi gefe daya Shima.wancan ruwan Madarar da aka diba Sai a saka teaspoon na cornflour da half spoon na Madarar gari akai a juya a jiye a matsayin gasara,a Dora kan wuta a rika juyawa domin kada ya kame a kasan tukunyar,a barshi ya tafasa na 5mins Sai a a juye gasarar a juya su shikenan an kammala wannan kalan kunun Madarar Sai sha😋.


Post a Comment

Previous Post Next Post