Don Allah Maza ma'aurata ku kiyaye cin Indomie da Lemun kwalba da duk wasu kayan zaƙi wanda ba Natural ba. Saboda muna samun ƙorafi daga matayen auren ku, na rashin ƙoƙarin ku wajen kashe su Abu Lahab. Sunce sam kuna gazawa wajen kashe Arna.

Warning!!!

Kuma akwai wanda matansa 4 a duk sati ana buƙatar ya kashe Arna huɗu, Abu Jahal, Abu Lahab, Ukubatu bn Abu Nauf, Waliy bn Mugira. Amma sam sai ya gaza kashe ko guda ɗaya.

Ku juri cin kayan ganye da ýaýan itace, Dabino, Karas, Kwakwa, Cocumber, Latas, Kabeji. Wanda zasu sa makamin ku yayi kaifi.

🍏🍉🍎🍐🍌🍐🍌🍈🥭🫐🍋🍓🍋🍎🍋🍏

Post a Comment

Previous Post Next Post