*SABULUN WANKA NA BAKAR MACE*✰
◈ sabulun salo ko
◈ sabulun Ghana
◈ magiji.
◈ Zuma
◈ lemun tsami.
◈ zaitun
a hada sabulun Ghana da magiji a dake a zuba Zuma a matsa lemun tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son tayi fari sai ta dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau.
*GYARAN FUSKA AMA NA SABULUN*
•☛ sabulun salo.
•☛ sabulun Zuma.
•☛ Zuma.
•☛ aloevera.
•☛ man zaitun
•☛ kwakwa
a Samu sabulun salo ko sabulun Ghana kamar girma sabulun giv guda biyu, a Samu sabulun Zuma guda daya idan ba'a sameshi ba asa aloevera soap, a daka sabulun ko a goge asa ruwan ganyen aloevera cokali uku, Zuma cokali uku,an zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma ko sha biyar sai a wanke fuskar yana saka kyan fuskar tayi shaining tayi kyau.
SHARE