Muhimmancin yin Azkhar especially subhan Allah, Alhamdulillah, laa ilaha il Allah, Allahu Akbar, laa haula wala ƙuwata illah billah!
1) Duk wanda yayi riƙo da wannan Azkhar ɗin tabbas zai samu soyayyah daga abubuwan da basa magana irin dutse, bishiya, da ƙasa kanta.
2) Duk bawan da yayi riƙo da wannan Azkhar ɗin zai samu hasken zuciya da karfin imani.
3) Duk wanda yayi riƙo da wannan Azkhar ɗin Allah zai rabashi da baƙin cikin duniya kuma zai sauƙaƙa masa samun lahira.
4) Duk wanda yayi riƙo da wannan Azkhar ɗin Allah zai sa Mala'iku suyita masa Addu'a tare da sanyawa rayuwar Albarka da nasara.
5) Duk wanda yayi riƙo da wannan Azkhar ɗin zai samu sheda daga sama zuwa ƙasa bayan mutuwarsa, kuma zaiyita ƙamshi hatta Mala'iku zasuyita shiga lamarin gawarsa.
Don Allah kayi sharing saboda wasu ma su amfana, babu amfanin ɓoye ilimi please.
Allah yayi mana ikon riƙo da wannan Azkharan masu sauƙi da daɗin daɗi kuma ya karɓa mana.