MAGANIN SANYIN MARA NA MAZA DA MATA(TOILET INFECTION).
Duk wanda ke fama da ciwon sanyi ko sabo koda kuwa yakai shekara nawa a tare dashi,ga hanya mai sauki wacce zaibi domin magance wannan matsalar cikin yardar Allah.
Kamar sanyi mai faitar da:
Farin Ruwa me kauri da wari
Zafin fitsari
Daukewar sha'awa
Rabuwar fitsari 2
Kaikayin matsematsi
Kankantar gaba
Kaikayin Jiki
Dadai sauran illolin da sanyi ke haifarwa.
Sai a nemi
1.Tumeric (Kurkum) danya
2.Ginger ( Citta) danya
3 garlic (Tafarnuwa) danya
YADDA AKE HADAWA.
Za'a samu citta guda 3 tafarnuwa balli(sili)8 Kurkum guda 2
sai ruwa kofi 4
sai a yanyanka kowanne kanana a hada da ruwan a dura kan wuta a dafa kamar minti 30 bayan an sauke sai a tace a zuba a filas a rika shan kofi daya sau biyu a rana,safe daya yamma daya kullum,har a samu sauki. Shawara. Shifa maganin sanyi. Ko. Matan ka nawa tare yakamata kusha. Haka kema tare da me gidanki yakamata kusha. Sannan kuma duk. Wacce tayi. Maganin infection kala kala. Bata dace ba.