CHRONIC HEPATITIS B: Hepatitis din da yake wuce wata shida. Dalilin da yasa hepatitis yake zama chronic saboda rashin karfin garkuwar jiki.

MENE NE HEPATITIS B?

Ciwon hanta ne wanda virus da ake cewa Hepatitits B Take Jawowa.

Ana warke wa daga cutar hepatitis in anyi Riga kafin cutar Hepatitis B

Tana da illa sosai domin kimanin mutane  Miliyan 1.5 ne ke kamewa da ita a duk shekara a Nigeria 

ALAMOMIN CUTAR HEPATITIS B VIRUS

Ciwon Ciki
Fitsari mai Duhu
Ciwon guiwa
Rashin taste din baki
Amai
Rashin jin karfin jiki
Fata tayi yellow (Jaundice)

HANYOYIN KAMUWA DA CUTAR HEPATITIS B 

- [ ] Ta Saduwa: in mutum ya sadu da wanda yake dauke da cutar hepatitis shima zai iya da ita

- [ ] Ta hanyar amfaninda allurar da me dauke da hepatis ya yi amfani da ita 

- [ ] Mace  mai juna biyu in tana dauke da hepatitis zata iya bawa dan da ke cikin ta

HEPATITIS B KALA BIYU NE 
ACUTE HEPATITIS B: Hepatis din da baya wuce wata shida a  warke.

CHRONIC HEPATITIS B: Hepatitis din da yake wuce wata shida. Dalilin da yasa hepatitis yake zama chronic saboda rashin karfin garkuwar jiki.

HANYAR KARIYA DAGA HEPATITIS B

Babbar hanyar kariya daga hepatitis B shine yin riga kafin Hepatitis B
Muna yin Allurar riga kafin HEPATITIS B VIRUS

#hepatisisb #vaccine #bestchoicehospital

Post a Comment

Previous Post Next Post