TAKAITACCEN LABARI

TAKAITACCEN LABARI

Wata baiwar ALLAH ce tazo Asibiti haihuwa bayan ta sauka lafiya an ciro baby ba tareda yaga ko tsaga ba.

Chan bayan kusan mintuna 30 da haihuwa sai ta fara surutai tana zunbure-zunbure tana fizge-fizge duk tana kwance a gadon asibiti.

Sai wata mace dake kusa da gadon da matar take take cewa wannan Aljannu ne da ita sai Dr din yace 

Wannnan ba Aljannu bane ba 

Matar tana abunda ake cewa POST PARTUM PSYCHOSIS NE

Wato wata larurar kwakwalwace dake samun kadan daga cikin mata bayan sun haihu. 

Yakan yi musu kamar wani karamin hauka amma da zarar an sha magani anyi allura mace zata dawo dai dai hayyacinta 

Haryanzu ana bincikin dalilin da yasa wasu matan suke samun POST PARTUM PSYCHOSIS

POST PARTUM PSYCHOSIS Wato Yin karamin hauka bayan haihuwa abu ne wanda zai iya faruwa da kowace mace kuma komin yawan haihuwar ta

In hakan ta faru  a nemi likitan kwakwalwa.

Muna da Likitan kwakwalwa a Bestchoicespecialisthospital 

#bestchoicehospital #healthiswealth #healthishappiness #postpartum

Post a Comment

Previous Post Next Post