YANDA ZAKI RAGE LARUREN DAKE TATTARE DA TSARIN IYALI (FAMILY PLANING)

YANDA ZAKI RAGE LARUREN DAKE TATTARE DA TSARIN IYALI (FAMILY PLANING) 

Farko dai mu sani cewa shi maganin tsarin Iyali ( family planning) yana aiki ne ta hanyar chanza hormones din jikin mace yanda kwakwalwa zata dauka ko mace tana da ciki.
Shi yasa in mace tana yin planning takan samu hormonal in balance ta kuma ringa yanayi kamar irin na masu ciki.

Misali irin complain din da masu tsarin Iyali suke fi yawanyi sun hada da: 

YAWAN JIN AMAI
GANIN DIGON JINI
CIWON KAI
KUNBURIN NONO, KASALA, CIWON BAYA

ABUNDA ZAKIYI DON MAGANCE WANAN LARURA

in kina YAWAN JIN AMAI yayin da kika sha maganin planing to ki ringa cin Abinci kafin kisha magani ko kuma ki ringa sha da daddare kafin bacci 

GANIN DIGON JINI: in kina ganin jini yayin da kike kan amfani da maganin planning sai ki samu tsaya yen lokaci Guda daya da zaki ringa Shan maganin. Misali kice kullum karfe 9:00am zaki ringa sha domin kawar da wannan side effects din

CIWON KAI: in kina fama da ciwon Kai yayin amfani da maganin planning sai ki ringa Shan maganin da daddare 

KUNBURIN NONO, KASALA, CIWON BAYA: ga wadda take da wanan lalurar yayin da take Shan maganin planning sai ta kika rin cin abinci mai gina jiki da samun bacci isasshe. 

ABU MAFI MAHIMMACI GA WANDA TAKE SON YIN TSARIN IYALI SHINE YA SAN KALAN TSARIN IYALI DA ZAIYI WANDA BAZAI KAWO MATSALA BA 

Domin Karin bayani a tuntubi Likitan Mata (Gynea Dr) din mu a Bestchoicespecialisthospital 

#bestchoicehospital #healthiswealth #femalehealth #gyneocologist #familyplanning #healthishappiness

Post a Comment

Previous Post Next Post