SIRRIN KARYA SAMMUAsami ganyan tumfafiya guda 7 ko wanne guda 1

SIRRIN KARYA SAMMU
Asami ganyan tumfafiya guda 7 ko wanne guda 1 
Sai arubuta masa (tabatyada) qafa 1 
Zuwa sura sai ashanya shi yabu she sai adaka shi
Yayi laushi sosai sai abari sai dare yaraba 

Sai azuba masa ruwa kadan sai kacire kayan jikinka
Gaba daya saika shafe jikinka da wannan 
Ruwan maganin saika dan bari jikinka yabushe
Tukunna saika maida kayanka saika koma 
Kakwanta idan katashi dasafe zakaga jikinka
Yayi kore saikaje kayi wanka da sabulu

Ammafa lokacin dakake shafin ba'aso wani
Yaganka domin wllh zai iya makan cewa 
Kokuma yasamu ciwan ido wanda zaiyimasa 
Wahalar magani hiyasa akeso yazama kaika daine
Acikin dakin to in sha allahu Inda akwai sammu
Ajikinka to zakaga canji in sha allahu

Nayi izinin ga duk wanda yayi like da

Post a Comment

Previous Post Next Post