WANNAN MAGANIN YANA MATUQAR MAGANCE CUTAR SANYIN MARA.

WANNAN MAGANIN YANA MATUQAR  MAGANCE CUTAR SANYIN MARA.

Yana maganin Cutar sanyin Mara Dukkan ta inshaa ALLAHU ku jarraba kuma ingantacce ne.

YANDA AKE HAƊAWA
Asami kankana ta naira 100 sai ayan yan kata.
Tafar nuwa kunso 3 aɓare aɗan daka.
Tsamiya sili 8.
Citta guda 3.
Tumeric kurkur gada 4.
Ruwa pure water Leda 6.
Ganyan mangwaro sili 7.

Sai a ta fasa sosai sannan atace arinƙa Shan ruwan 1cup da safe kafin cin abinci haka ma da dare kafin akwanta barci.

Leda 6 kwana 3 kenan ,kana asake yin wani kamar sa.

Insha ALLAHU za awaraka cikin hukuncin ALLAH daga Dukkan matsalolin sanyi.

Post a Comment

Previous Post Next Post