YANDA AKE RABUWA DA MASTURBATION, WASA DA AL'AURA

YANDA AKE RABUWA DA MASTURBATION, WASA DA AL'AURA

Mastubashon Wata Hanyace Da Maza da Mata Suke Amfani Da Ita Domin Biyawa kansu Bukata Ta hanyar Yin Wasa da Al'aurarsu da hunnu ko Wani Abu

Idan Kasamu Matsaloli Sanadiyyar Mastubashon to kakwantar da hankalinka Ana warkewa Tass Da IzninAllah

ILLOLIN DA MASTUBASHON YAKE HAIFARWA

* Matsalar Rashin Haihuwa Gaba Daya
* Tsinkewar Maniyyi
*Gani Dishi Dishi ko Daukewar Gani gaba Daya
*Ciwon Zuciya ko Zafin kirji
*Yawan Tunane Tunane da Damuwa
* Rashin Gamsuwa Lokacin Saduwa har Sai kayi Mastubashon
*Kan kancewar Al'kalami Ga Namiji Da Kuma Lalacewar Farji ga Mace
*Toshewar Basira ko matsalar kwakwalwa
*Daurewar Mara ko yawan kullewar Gefen Ciki
*Yawan Ciwon Kai ko yin Zazzabi Da Zarar Magariba Ta Doso
*Rashin Dan Dadano Lokacin Saduwa
* Yawan Fitowar Farin Ruwa Daga AL'AURA

Bazakasan Istimna'i Ya Illataka ba Sai ka bukaci Kanaso ka haddace Wani Abu Koda baikai Tsawon layi Daya ba, 

Da Zaka Gwada Haddace Lambobin katin Waya Saika Shafe Minti Biyar, Minti Talatin, ko awa Daya kana kokarin haddacewa Amma Gobe da Za'a Tambayeka Bazaka iya Tunowa ba ka mance

Da Sauran Matsalolin Ba'a Gane Kansuba

Idan Kana Da Wannan Matsala ko Kuma kasha Wasu Magun gunan Basuyi Maka ba Lalle ka Tabbatar Ka Mallaki Wannan Domin Rabuwa da Matsalarka Gaba Daya


Post a Comment

Previous Post Next Post