hadin maganin sanyi

hadin maganin sanyi 
.kaninfari.
chitta
leman tsami.
tafarnuwa.
kurkur.

ahadesu wuri guda atafasa atace adinda shandy kofi 1 sape da yamma.

ayi kamar tsawon sati2 .insha allh zaa rabu da sanyi.

yana magance sanyi kamar hk.

kaikayin gaba
zafin fitsari
daukewar shaawa.
fitar farin ruwa.
ciwon mara
jin zafi lokacin saduwa.


Post a Comment

Previous Post Next Post