SAKON BARKA DA SAFIYABARKA DA SAFIYA❤Good Morning Text Messages❤SAƘON BARKA DA SAFIYA MASU DAƊI

SAKON BARKA DA SAFIYA

BARKA DA SAFIYA

❤Good Morning Text Messages❤

SAƘON BARKA DA SAFIYA MASU DAƊI

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Aika Saƙon waya na ɗaya daga cikin hanya mafi inganci wajen saka budurwa shauki da nuna mata soyayya. Ko wanne daga cikin waɗannan saƙonnin Mata suna son samun irin su daga wurin samarin su, kuma zasu saka mace ta gane cewa saurayin ta yana tinanin ta kuma yana ƙaunar ta.

01 🌹
Idan Na Kalle ki, Ni Nasan Me Nake Ji, domin Farin cikin da nake shiga, ina Qaunar ki.

02 🌹
Gari ya Waye, sabuwar rana ta fara, Ina Farin ciki da Nishadi saboda ina da ke a cikin rayuwata. Good morning dear.

03
Barka Da Safiya, Kyakkyawa, kin Sakaltani da Kulawarki, gashi Yanxu bana Iya rayuwa idan bake, Ina Ƙaunar ki Sarauniyata.

04
Babban Farin cikina Shine idan na Tina Cewa ke Tawa ce har abada, Nima kuma naki ne. Barka Da Safiya Hasken Rayuwata.

Good Morning Love Messages

05
Barka Da Safiya Buduwar Zuciya ta, Kawai Tinanin ki ne yake Haska min Safiyata.

06
Barka Da Safiya Zuwa ga wacce take sani farin ciki, Ina Godewa Allah da samun ki a rayuwata.

07
Ina jin Soyayyar ki Wata Kyauta ce agareni da ban taba samun kyauta irin ta ba a rayuwata, my super lady. Good morning!

08
Kyakkyawa Ta, kece Abu mafi kyauwun tinani dake zuwa mini a tinani na da zarar na farka daga bacci, kawai ina son nace barka da safiya gareki Duniyata, kuma farin cikina.

09
Abubuwa kaɗan ne suke da daraja a wurina cikin wannan duniyar, ɗaya daga cikin su shine Murmushi ki, my priceless gift.

10
Congrats to me, saboda na Samu Mafi kyawu, Kulawa da Yarinyar da take Saurin Fahimta ta, kuma kece, my love. Good morning!

11
Yau nayi mafarki, Kin kawo mini ruwa mai sanyi tare da wani a hannun ki, wannan abun kuwa shine soyayya ta dana baki, ki riƙe shi kada ki sake. Barka da safiya sahibata.

12
Da Farko Ina Miki Sallama Irin Wacce Na Saba Miki a Kullum, Sannan Ina Miki fatan Alkhairi irin wanda na saba a kullum, kin tashi lafiya, Ya zuciyar ki take? Ta kasance lafiya, ko ta kasan

Post a Comment

Previous Post Next Post