AMFANIN KANKANA 🍉 DA CUCUMBER 🥒

AMFANIN KANKANA 🍉 DA CUCUMBER 🥒 

Bayan kasancewar su suna dauke da sinadaran vitamins dayawa har guda 23 Da jiki ke bukatar su kullun dan ingata lafiyar jiki. 

Kankana da Cucumber 🥒 suna dauke da sinadarin da ake kira L-CITTRULLIN. Shi wannan L-CITTRULLIN din Yana daga cikin rukunnin NON ESSENTIAL AMINO ACID. Qodar mutum itake sarrafa shi ta mayar dashi L-ARGININE daga nan a mayar dashi NITRIC OXIDE.

DAGA CIKIN AYYUKAN L-CITTRULLIN KEYI A JIKIN KA SUN HADA DA

1️⃣. Yana bude dukkanin magudanun jini dake ga jikin ka kasami wadataccen zagayawar jini a jikin ka.

Zuciya tana fara samun matsala idan wadansu magudanun jini suka toshe, tana aiki sosaiiii wajen yunkurin sai ta tura jini cikin tosasshiyar jijiyar jini😫😫😫daganan sai asami Cardiac myophaty sai heart failure.

Daman hawan jinin yana faruwa ne idan wasu magudanun jini suka toshe ne idan zuciya ta matsawa magungunan jinin sai su fashe musamman a cikin kwakwalwar mutum ko cikin wasu vital organs asami organ failure. Irin wannan ne kesa asami mutuwar sashen jiki ga masu hawan jini😭😭😭

2️⃣. NITRIC OXIDE yana cire wadansu HARMFUL SUBSTANCES a jikin mu mu fitsare su saboda suna iya bamu illah a jiki.. Daga ciki har magani suna goyawa su fito dashi ta fitsari. Akwai binciken da ban tabbatar ba wanda ke nuna bayada kyau idan mutum yasha magani yasha KANKANA DA🍉🍊🍍🥭lokaci daya saboda suna daukar magani a matsayin HARMFUL SUBSTANCE

3️⃣. Kana cin Kwai 🍳 kanacin Nama kana shan madara Peak ko 3 crown 👑 da sauran madarar ruwa, kana shan ice-cream 🍦 kana cin mangyada ko vegetables oil da sauran abubuwan dake dauke da sinadaran cholesterol. Amma baka son exercise, cholesterol yana toshe magudanun jini sosaiiii.

Wannan NITRIC OXIDE din yana narke cholesterol dan asami wadataccen zagayawar jini a jikin ku.. Kuma ku hada da exercise.

4️⃣. Karfin Azzakari zai karu sosaiiii saboda jini ne ke zagayawa har cika jiniyoyin dake cikin Azzakarin sai ya tashi. Idan jiniyoyin suka toshe Azzakarin bazai tashi sosaiiii b

Post a Comment

Previous Post Next Post