✿ฺ HADIN CIWON SANYI` ✿:

✿ฺ HADIN CIWON SANYI` ✿:

ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda

Yadda za'a yi shine. 
A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya dan huce sai a
zauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda
za'ayi matsi

Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance
MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da
ni'ima ga mace.

🌿  TSUKE GABA DA BAGARUWA 🌿

Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na
son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon
ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

🍏 NI'IMA GA MACE: 🍅

ni'ima a wajan mace ba karamin taimakawa mata take a gidan
miji ba domin idan kina da ni'ima Zaki birge maigidanki idan kina
San hakan sai kiyi wannan hadin.

❐ zogale 🌿
❐ dabino 🌴
❐ kwakwa 🥥
❐ madara 🥛
❐ zuma 🍯

Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma
kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka yayi
sanyi bayan kungama sallar mangariba sai ku sha. Domin neman karin bayani sai kunememu ta number 08130351507

Post a Comment

Previous Post Next Post