GARIN DABINO DA GARIN MAGARYA ✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒Rubutawa 📝 👉 shafin ciwo da magani

GARIN DABINO DA GARIN MAGARYA
 ✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒✒

Rubutawa 📝 👉 shafin ciwo da magani
A nemi dabino busashe a cire qwallon sai a nike,sai a nemi 'ya'yan magarya wadanda suka bushe sosai,suma  cire qwallon sai a dake,duka za'a maida su gari, sai a zanka sanya cokali karami na kowanensu guda biyu sai a yi shayin nasu a cikin karamin cup na ruwan zafi ba sugar ba madara,ba zuma,ba Lipton,da safe a sha ko a duk sanda aka ci abinci za'a iya sha ko a sanda ake bukata.

Domin 👇

1 👉 Qarin basira da lafiyar kwakwalwa.

2 👉 Sinadirran vitamins ne masu Karin kuzari da lafiya ga jiki.

3.👉 Yana Karin yawan ruwan maniyi ga namiji

4 👉 Karin karfin jiyoji da kasusuwan jiki

5 👉 Yana taimakawa mata masu juna biyu dake yawan laulayin ciki.

6👉 Yana magance barazanar kamuwa da cutukan daji.

7.👉 Maganin zafin jiki da kumburin ciki

8 👉 Maganin hauhawan jini

9 👉 Maganin rashin samun isashen bacci,ka konta jiki yayi tayima ciwo bacci yazo ya gagareka.

10 👉 Yana karawa ciki lafiya.

11 👉 Sinadirran vitamin C ne natural masu kyau da karfi.

12.👉 Maganin tarin asma

13 👉 Yana tsayarda gudawa ga mace ko namiji

14.👉 Yana karawa idanu lafiya 

15.👉 Mace mai shayarwa zata iya sha yana kara ruwan mamma masu rai masu lafiya.

 fatar Allah yasa mu dace.

Post a Comment

Previous Post Next Post