YA'YAN GWNDA:NAQUDA:

'YA'YAN GWNDA:

NAQUDA:

Mai Ciki Ta Samu 'Ya'yan Danyar Gwanda Ta Maida su Gari, Da Zarar Taji Naquda ta Kankama Ta Kwa6a da Manja Tana Lasa,
Zata Sauka Cikin Dan Lokaci,

OLSA:
Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Kunu, Sau Daya a Rana Kwana 7, Zaa Rabu da Olsa,

MANIYI:
Shan Garin 'Ya'yan Gwanda da Madara Na Qara Ruwan Maniyi,

CIWON SUGA:
Shan Garin 'Ya'yan Danyar Gwanda Cukali 1 a Ruwan Dumi Na Sauke Suga Cikin Sauri a jikin Mutum,

HANA DAUKAR CIKI:

Shan Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima'i Na Hana Shigar Ciki,

TAIFOT DA MALERIYA:
A Ki6a 'Ya'yan Gwanda a Tace a Ruwa Lita 4 Galan Daya Kenan, Asa Zuma Kimanin Cokali 10, Asha Rabin Kofi Sau 2 A Rana Har Ya Qare
Zaa Sami Lafiya,

DAJI (CANCER):
Shan Ruwan 'Ya'yan Gwanda da aka Kir6a Aka Tace Kofi Daya a Rana Sau 1Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Daji,

sirrnrikemiji

Post a Comment

Previous Post Next Post