MAGANIN KURAJEN FUSKA WATO FINFUS Me Fama da wannan Matsala yanemi

MAGANIN KURAJEN FUSKA WATO FINFUS

                  
Me Fama da wannan Matsala yanemi Ganyen Na a Na a da Lemon Tsami ,

 sai akirba ganyen a turmin karfe , se azubashi a Kofi ko kwano , amatse ruwan lemon tsamin aciki .

Ashafa shi a inda matsalar take tsawon Mintuna 40 , sai a wanke Insha Allahu za a rabu dasu  . Kuma yana gyara fatar jiki sosai 
Ayi haka na kamar sati 3 a jere
Zasu warke da izinin allah

Allah yasa adace.

Post a Comment

Previous Post Next Post